Unique Mustapha

Mr Banki kawu nane

Unique Mustapha
Mr Banki kawu nane

2 Plays

10 Apr 2023

tabbas wannan kawu nane ina matukar ji dashi kamar yarda shima yake ji dani na dauke shi tamkar mahaifin da ya haife ni ina alfahari dashi ,ina matukar kaunar shi Allah ya kulamin da kai  kamar yarda kakula dani Allah ya ya temake ka kamar yarda ka temake ni Allah ya tsaya ma kamar yarda ka tsaya min

1 Comments

Leave a comment

1 year ago

tabbas wannan kawu nane ina matukar ji dashi kamar yarda shima yake ji dani na dauke shi tamkar mahaifin da ya haife ni ina alfahari dashi ,ina matukar kaunar shi Allah ya kulamin da kai  kamar yarda kakula dani Allah ya ya temake ka kamar yarda ka temake ni Allah ya tsaya ma kamar yarda ka tsaya min

You may also like