Unique Mustapha

Mr Banki sauki

Unique Mustapha
Mr Banki sauki

7 Plays

10 Apr 2023

Sauki yana tare da tsanani. Mai hakuri yana cim ma dadi. Mai kyauta ba ya rasawa. Kowa ya ji tsoron Allah, Allah zai yi ma sa mafita. Manta da damuwa ka fuskanci rayuwa. Kowa ka gani a duniya akwai abin da ya dame shi Idan ka tuna yadda |magabata suke dukufa ga karatun Akur'ani sai ka |duba yadda muke dukufa wajen latsa wayar bannu. Kowa da kiwon da karɓe shi

1 Comments

Leave a comment

2 years ago

You may also like