tt

11 Plays

05 Nov 2022

Rasta fari Rasta man Harkar taba Harkar wiwi Harkar ganja Harkar ganye Mu yan taba me ake nufi damu Mu Yan ganja me ake nufi damu Mu Yan wiwi me ake nufi damu Muyan ganye me ake nufi damu Kowa nayin yanda ya keso amma mu Yan taba Banda mu Yan cocaine nayin yadda su ke so amma mu Yan taba Banda mu Yan giya nayin yadda su ke so amma mu Yan taba Banda mu Yan gwagwaro nayin yadda su ke so amma mu Yan taba Banda mu Yan burkutu nayin yadda ya ke so amma mu Yan taba Banda mu Yan Sholoshow nayin yadda ya ke so amma mu Yan taba Banda mu Yan Madara nayin yadda su ya ke so amma mu Yan taba Banda mu Saboda me ne baza abar mu ba Saboda me ne baza abar mu ba Mu yan taba me ake nufi damu Mu Yan ganja me ake nufi damu Mu Yan wiwi me ake nufi damu Mu Yan ganye me ake nufi damu Ko jangul lakwaye sukaje ba akama da Sholoshow Wai Bai da kudin yin bele sai abarshi Mu kuma sai ai gaba damu Domin muke da na bili sai aje damu Don mu biya Ko Dan wananYakama ta mu a barmu mu Ko don wanan yakata mata abar mu mu Mu yan taba me ake nufi damu Mu Yan ganja me ake nufi damu Mu Yan wiwi me ake nufi damu Muna Yan ganye me ake nufi damu A kwanaki 360 Na shekara Rana guda ce muke Jin dadin Ranar Marley day ce kawai duk sauran wuya kawaii mu ke ji Duk sauran wuya kawaii mu ke ji Ni gobe ma Jamaica zankoma Ni gobe ma Jamaica zan Ni gobe ma Jamaica zankoma

1 Comments

Leave a comment

You may also like