Bello Yusuf
Bello Yusuf

The Versatile. Gurin zama

The Versatile. Gurin zama

20 Plays

18 Mar 2022

gurin zama nake nema masoya kuban na zauna ba fada nidaku nasan akwai amana basaikun fadanba haters nasan bakwa kauna suganni da yadi yauna saka ko getzina gasgata zancen gaske abun wahala sakace naci nama tundazu kuban tsinke na sakace inka shigo kofar to lallefa ka sakace nayi budurwa dazu farace ai nayo dace ta samun numbanta ai dolema naje zance nine versatile wanda kuka sani dan jigawa nine wanda baya daura zani masoya kubiyoni akwai bayani wakoki zakuji irin masu canza launi. waka irinta ab maidawa tazamani mawaki kake nema ka gaggauta ka sanni Versatile call me otherwise am gwani waka inba ab maidawa so karka jita sun iya waka a kida suna saka jita muryarsu da dadi ss sak like ali jita idan kana da wakarsu ka kunnasu kajita I'm versatile i thought na fadamuku inada tausayi bana iya yin acting mugu in waka kukeso to kuzo in raira muku hater nayi gaba nay nisa in fada muku

1 Comments

Leave a comment

2 years ago

You may also like