istaro boy

24 Plays

01 Mar 2022

ya Allah kataimake mu. bazan daina salati bun Manzon ka kusani kullum lokaci tafiya yake Yaro karda katada hankalinka kasani Duk nisan jifa karshe kasa zaifado haka Allah yaso nima gashi tatafiya nake inda amana nasan ruwa bazaici goniba Allah yariga yabani ai bazanyi wasa dadama ba munsanda zuciya tana aiki amma bazata kai kokollowa anfara naganka kullum kai kiranake nasaka idanu inda baiwa ba yarkadan ba cikin raina Allah yacire min shaka komai nayi nasanda bazan birge wani bb a Barakina shekaran jiya kain whatsapp tambaya ta kake ina suku jimaa wai yaushe zani fidda tawa ko nayi shiru Barakina tsiya kaji karfe uku na dare natsira komi da lokaci hauka ake basirata Allah yariga yabani naku boy istaro

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like