MOURTI_WO_L'HOMME_DE_MAIJIRGUI
MOURTI_WO_L'HOMME_DE_MAIJIRGUI

MOURTI_WO_KECE_YAKESO

1
34

MOURTI WO L'HOMME DE MAIJIRGUI KECE YAKESO Kece yakeso (2fois) Kece muradi na Way Nafito wataran dadan machine kita Guntin wando nasa da yar riga ta Tsumane ahannu na ina goge ta Sefarinciki nike kaman an min kwaita Chereta nike gamida bubu geta Sena haw zanyi tafiya ta Bayan nagama na haw yar abu ta Tafiya nike inajin sauti ta Sauti ta mai karan jita Kece yakeso (2fois) Kece yake kauna ita ce kake kauna Kece yakeso (2fois) Kece yake kauna Way Wani abuda nagani ya gigita ni Wata belle fille tayi chigar tchab ta Tazo hucewa akan mota Nikuma machine nike kan ta Kukalli ikon Rabbi wai mai machine zayaja da mai mota Bayaja da mai mota Wan nan haka yake Kece nake so Kece yake so Kece muradi na Kuji abin dariya yakama ni Biyo tacen huto tacen kuka ma ni Farar yarinya taci kwaliya ga point Tayi chigar abaya who Tana tafiya a motar ta Mourti Wo l'homme de Maijirgui Kece Yakeso Je viens zanje wajan ta Domin wallayi tachiga kalbita Banbari ai tahuta a han nuta Way Kai Kai Kai Kai Kece nake so Kece muradi na Ce Mourti Wo l'homme de Maijirgui Oh Nom De Dieu xava allé Dubah

1 Comments

Leave a comment

You may also like