advice

6 Plays

24 Jan 2022

advice dunyar nan ba wajen xama bace mu duba. Dan uwa yar uwa Dan Allah sai mu tuba. bawai munzo yin wasa bane a duniya ba murike yin Salla cikin lokaci hakane. barin Salla cikin lokaci haramun ne. dukkanin musilmi ai Dole yayita. idan kayita ne zaka roki bukata Allahumma shike biya Mana fa bukata. Kuma in ka mutu a cikin kabrinka . sallanka shine xa a fara tambayanka. in kayishi dai dai took Kai kaji dadinka. mubi iyayenmu wannan ma babban ibada. kudin cefane a gidanku sai ka bada. idan ka shi go gidan ku to su saika gaida.

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like